hello everyone my amazing family of hive music community, you're welcome to another amazing week ,and by this week I will be doing a cover of a song( sauko da ruhun ka ). this song is a song in hausa language.which means let your glory comes. is a song of confession and surrendering to God for help, for workings ,for better of self .very powerful song. i chose this song because this song is in did an out cry from a broken spirit and a contrite heart.cry from a heart of self surrender and to made me better of myself.i pray tht this song will also be a blessing to you and to many other people out there as he did to me ..hope you love it .thank you all for watching and commenting God bless you all SONG LYRICS .... Ya Yesu gani na zo, da duk kowa ce kasawata, Domin neman gafara ta wurin alherin ka Bayyana ikon ka yau, don ka kone duk muguntata, sai ka cika ni da duka rayuwan ka CHORUS Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina, Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya, Cikin sunan Allah Uba ma daukaki Karfi na iyawata, har ma duka da adlci na, Duk sun kasa cika to bukatar shari’ar ka, Cikin alherin ka ne, akwai cikakiyar gafara, Cikin ta kuwa ake iya bin nufin ka. Girma da da rajar ka, duk ka barsu cikin sama can Har ka sauko duniyan nan duk domin ce ton mu Wahalar kan giciye da mutwar da kayi domi na Wannan kauna lallai babu misalin ta Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina, Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya, Cikin sunan Allah Uba ma daukaki Cikin mulkin sama can, yabon nasaran ka ake yi Wannan nasara itace nasara ta a yau Yabon k azan rika yi, cikin tunanin furci da Aikata nufin ka daga yau har aba da Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina, Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya, Cikin sunan Allah Uba ma daukaki [source lyrucs]https://share.google/8Owo5sUBtrlz5AcPk
▶️ 3Speak



